ECWA Anthem
- Love for the dying and the perishing;
A call to save the lost we heed;
Through the raging storms and all uncertainties;
Our lives we freely give…
*And through ECWA your name be glorified.
Oh God be glorified.
2. The Bible our authority, mission our identity,
Touching lives with what we preach.
In life and speech, faithful we shall be,
Drawing hearts of men to Christ.
*And through ECWA your name be glorified.
Oh God be glorified.
3. Help the poor and homeless, clothe the weak and cold;
Giving all we have for Christ.
Our strength and substance we will not spare,
We shall draw all men to Christ.
*And through ECWA your name be glorified.
Oh God be glorified.
4. The vision of our fathers will not die in our hands,
Like a candle in the dark we shine.
Breaking every stronghold till the end of time,
Till our Lord and King we meet.
*And through ECWA your name be glorified.
Oh God be glorified.
- Kaunar masu mutuwa da masu halaka,
kira don ceton battatu mun bi,
a cikin wahala da duk rashin tabas,
Ranmu mamu sadakar kyauta.
*Ta wurin ECWA sunan ka ya daukaka, Ya allah karbi daukaka.
- Baibul shi ne iko mu an san mu da bishara,
wa’azin mu na canza Al’uma,
A rayuwa da furci mun aminci,
mu kawo mutane gun Yesu
*Ta wurin ECWA sunan ka ya daukaka, Ya Allah karbi daukaka.
- Mu taimaki talakawa mu tai-maki kasasu,
mu ba da ko mai domin Yesu
Duk karfi da mallakarmu, ba za mu hana ba,
zamu jawo mutane gun Yesu
*Ta wurin ECWA sunan ka ya daukaka, Ya Allah karbi daukaka.
- Wahaya Ubaninmu ba zai mutu a hanun mu ba,
za mu haskaka cikin duhu
Muna rusa mulkoki har karshen zamani,
har mun sadu da sarkin mu.
*Ta wurin ECWA sunan ka ya daukaka, Ya Allah karbi daukaka.